Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Farin cikin kowacce mace ne a kirata da uwa bayan aure. Wasu wannan farin cikin ba ya samuwa, saboda rashin haihuwa na shekaru da yawa bayan aure. Susan Egenti mai shekaru 44 bata samu wannan farin cikin ba sai bayan shekaru 16 da
A takardar da mai magana da yawun Injiniya Abba K. Yusuf ya bada, Sanusi Bature Dawakin-Tofa ya mika ta ga jaridar Solacebase, ta ce, "Kungiyar lauyoyinmu a halin yanzu suna bitar hukuncin. Bayan hakan ne zamu yanke hukuncin abind
Asuquo Amba, kwamishinan 'yan sanda na jihar Ekiti ya ce na'urar daukan bidiyon sirri na CCTV ta nuna cewa wani ma'aikacin bankin yana daukan kudade daga dakin ajiyar kudi na bakin wasu 'yan mintina kafin 'yan fashin su kai hari a
Atoni janar na kasar Isra'ila, Avichai Menadelblit ya samu Firai Ministan kasar Banjamin Natanyahu da laifin cin hanci da rashawa tare da cin amana kamar yadda kafafen yada labarai na kasar suka ruwaito a ranar Alhamis. Avichai Me
Malam Salisu Yahaya mutum ne mai kimanin shekaru 40 a duniya wanda ya rasa idanunsa a hannun wani dan daba mai suna Mario. Lamarin ya faru ne a unguwar Kwalwa da ke karamar hukumar birni da kewaye a ranar Litinin da ta gabata.
A yayin tattaunawa da manema labarai bayan da ya kammla duba gine-gine, shugaban bangaren tsari da habaka na yankin, Thompson Hope, yace gine-ginen da rusau din zai shafa sune a yankin Kpaduma II da Kuruduma II na Guzape.
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta kashe wasu shugabanin kungiyar Islamic State of West Africa Province, ISWAP, tare da lalata wurin taron su a Jubillaram a arewacin jihar Borno. Mai magana da yawun NAF, Ibikunle Daramola ne y
A ranar Litinin 18 ga watan Nuwamba ne Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta sanar da cewa dan takarar jam'iyyar APC a jihar Kogi, Yahaya Bello ne ya lashe zabe. A cewar INEC, ya samu kuri'u 406,222 inda ya kayar da Musa Wada na ja
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a kan rasuwar tsohon hadiminsa na kut-da-kut, Umar Pariya. Mista Pariya ya rasu ne a ranar Talata a wani asibiti dake birnin Dubai.
Aminu Ibrahim
Samu kari