Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar sojojin Najeriya ta 82 Division a Enugu a ranar Alhamis ta ce ta kama wani sojan bogi kuma ta gano kungiyar wasu miyagu da ke satar wayoyin wutar lantarki a Nsukka cikin sabon atisayen da suke mai suna 'Exercise Atilogwu
A jiya Laraba ne kakakin majalisar dokokin Najeriya, Femi Gbajabiamila ya sanar da rasuwar wani tsohon dan majalisar, Tony Okey. Gbajabiamila ya sanar da hakan ne a zaman zauren majalisar, ya ce Tony Okey yana daga cikin 'yan maja
Tun da Najeriya ta dawo tafarkin mulkin demokradiyya na jahuriyya ta 3 a shekarar 1999 dai jam'iyyar Peoples Democratic Party ce ke mulkin kasar inda Shugaban Oluesegun Obasanjo ya yi shekaru 8, sannan ya mika wa marigayi Shugaba
Shugaban 'yan sandan kasar Ghana, James Oppong-Boanuh, ya ce abinda yasa farar hula suke hanzarin ba wa 'yan sanda cin hanci shine yasa jami'an 'yan sanda ke nuna rashin kwarewarsu a aiyukansu.
An gurfanar da wata matar aure, Janet Ojukwu mai shekaru 41 a gaban kotu a Legas kan zargin ta da antayawa tsohuwar matar mijinra ruwan zafi a fuska. Ana tuhumar Ojukwu mai zaune a Makoko a unguwar Yaba a Legas ta laifin yi wa wan
Akwai sama da kasashe 200 a duniya. Amma kuma akwai kananan kasashe da yankuna na duniya da bamu taba saninsu ba. Sun mamaye karamin yanki ne kuma wasu daga cikinsu ba zasu iya daukar mutane masu yawa ba.
Wata budurwa mai suna Labake Olowokere, ta soki masoyinta mai suna Seun Komlafe da cokali mai yatsu sakamakon kamashi da tayi da wata budurwar. An gano cewa, Labake ta ziyarci masoyinta Seun ne a yankin Okeopa da ke Ilesha wajan k
Hukumar jami’an tsaro na farin kaya, sun cafke Stanley Onoriode Ekemaye, wanda aka kwatanta da “Hatsabibin mai garkuwa da mutane” wanda ake zargi da shirya garkuwa da Chioma Nwosu-Iheme, alkalin kotun daukaka kara na reshen jihar
Duk da cewa an kammala babban zaben 2019, har yanzu Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ba ta kammala aikinta ba. Baya ga zaben gwamna da aka gudanar a jihohin Kogi da Bayelsa a ranar Asabar da ta gabata a ranar 16 ga watan Nuwamba,
Aminu Ibrahim
Samu kari