Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mai magana da yawun yan sandan jihar, DSP Celestine Kalu ya tabbatar da afkuwar lamarin inda ya ce tuni an kama yaron kan laifin barazanar aikata kisar gilla.
Kasar Amurka ta mika koke uku da suak hada da damfarar banki tare da wasu laifuka da wasu ‘yan Najeriya masu suna: Oladayo Oladokun, Farouk Kukoyi da Baldwin Osuji, a gaban alkali Robert Lehrburger na wata kotun majistare.
Wata amarya mai shekaru 26, Erin Mason-George ta nemi a raba aurenta da mijinta awanni kadan bayan kammala liyafan cin abinci na auren bayan duka da cin mutunci da ita da 'yan uwanta suka sha. Tun watanni hudu da suka gabata ne da
Akwai dalilai masu yawa da suka sa matan Najeriya basu shiga siyasa. Maza ne suka fi taka rawar gani a siyasar Najeriya. Dalilai kuwa da suka hada da al’ada da addini ne suke hana mata shiga taka rawar gani a siyasar Najeriya. Naj
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana neman dan majalisa mai wakiltar Maiyama/Koko/Basse a majalisar tarayya, ido ruwa jallo. Hukumar na neman Shehu Koko-Mohammed ne bayan da ya ki bayyana gaban hukumar.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 16 ta afka rijiya ana gobe ranar daurin aurenta. Lamari ya faru ne a garin Gajaja na karamar hukumar Dambatta da ke jihar Kano a arewacin Najeriya. Fadima amarya ta fada rijiya ne a yayin da suk
Hanan Buhari, 'yar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta wallafa hotunanta tare da shugaban kasar. A cikin kwanakin nan ne Hanan ta kammala digirinta daga jami'ar Ravensbourne da ke Landan a fannin daukar hoto. Ta kammala digirin ne d
Jami’ar Bayero da ke Kano, ta tabbatar da Karin kudin makaranta da na hayar dakunan dalibai da ke cikin makarantar. Ta ce Karin ya biyo bayan hauhawar kayayyaki a kasar nan. Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, jami’ar ta sanar
Babban kotun jihar Ebonyi da ke zamanta a Abakaliki, babban birnin jihar a ranar Litinin ta yanke wa wata mata, Misis Agnes Nweferu hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe kishiyarta da 'ya'yanta bakwai. Gwamnatin jihar ta shi
Aminu Ibrahim
Samu kari