Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kannywood ta cika da 'yan wasa mata masu tsananin hazaka. Wannan hazakar ce kuwa ke sa su yi suna tare da fice. Masana'antar ta yi sama da shekaru 20 da kafuwa. Da yake duniyar yayi ce, jarumai kan ja zarensu inda daga baya wani a
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa Nanono da ministan al'adu da yada labarai, Lai Mohammed, sun jagoranci masu ruwa da tsaki da kuma rundunar 'yan jaridu don duba kamfanonin gyaran shinkafa da ke Kura.
Aisha Buhari, matar shugaba Muhammadu Buhari, ta ce 'miyagun mutane' sun karbe mulkin kasar daga hannun mutanen da ya dace su rika 'tafiyar da ragamar mulkin kasar.' Aisha ta bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin hirar wayar tarh
Wani abu mai fashewa da ake zargin bam ne ya tashi kuma ya tsinke hannun wani dalibi da ke makarantar Glory Land dake kauyen Azugwu a jihar Ebonyi, a ranar Alhamis. Dalibin mai suna Chibuike na aji na biyar ne a makarantar.
Najeriya na fuskantar matsalar kudin shiga, wannan dalilin ne yasa gwamnatin tarayya ke jaddada bukatar biyan haraji. Baya ga Karin kudin haraji da gwamnatin tayi daga kasha 5 zuwa 7.5, gwamnatin ta kirkiro da saka haraji a kan tu
Sanarwar ta gidan gwamnati ta fitar ta ce gwamnan ya nada jami'an sadarwa na mazabu 14 da ke wakiltan kowanne mazaba a jihar a tarayya. A cewar sanarwar, Murtala dan asalin karamar hukumar Nasarawa ce a jihar Kano kuma ya yi makar
Wata mata mai bukatar saki mai suna Blessing Abu, ta zargi mijinta mai suna Benjamin da laifin cin amanarta. Benjamin ya roki kotun da kada ta kashe aurensu. A ranar Laraba ne Blessing ta bayyana da kokenta a gaban kotun da bukata
Hukumar 'yan sandan jihar Katsina sun cafke wata mata mai suna Aisha Abubakar mai shekaru 38 a duniya, a kan zarginta da ake da halaka 'yar mijinta ta hanyar ciyar da ita guba. A takardar bayanin abunda ya faru wacce kakakin hukum
A kwanaki kalilan da suka gabata, yanayin sanyi ya fara juyowa a kasar nan. Sau da yawa sanyi na farawa daga watan Nuwamba ne zuwa watan Maris. Yana cika da sanyi, bushewar gari da kuma iska da yammaci da kuma safiya.
Aminu Ibrahim
Samu kari