Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar sojin saman Najeriya a ranar Laraba ta bayyana sauyin wajen aiki da tayi wa Air Vice Marshals 36 da Air Commodore 40. Rundunar sojin saman ta sanar da hakan ne ta bakin kakakin rundunar, Air Commodore Ibikunle Daramola, y
An shiga rudani a gidan marayu na Du Merci da ke unguwar Narayi a Kaduna a karamar hukumar Chikun yayin da jami'an Hukumar kana fataucin mutane (NAPTIP) suka kai sumame gidan suka kwashe marayun. Daily Trust ta ruwaito cewa jamian
Wasu bata gari sun kaiwa gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola da wasu mukarrabansa hari a sa’o’in farko na ranar Laraba a yayin taron fara murnar sabuwar shekara a gidan gwamnatin jihar dake Osogbo. Wannan taron da aka fara a fi
Sashin kula da labarkatun man fetur na DPR ya rufe gidajen mai 10 da na iskar gas guda 4 a jihar Kaduna sakamakon laifuka daban-daban. Shugaban DPR ba yankin Arewa maso yamma, Isa Tafida ya sanar da manema labarai hakan yayin wan
A jiya ne ranar 31 ga watan Disamba 2019, Aduku ya rigamu gidan gaskiya. Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya mika kambun girmamawa ga Aduku wanda rundunar sojin Najeriya ta bashi idan ba zamu manta ba.
Shugaban kasar Najeriya, Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, y ace zai bar shugabancin kasa a 2023 kuma ba zai kara neman wata kujerar siyasa ba. Buhari ya tabbatar da cewa shi mai bin dokokin damokaradiyya ne kuma zai yi duk
Shugaba Muhammadu Buhari ya fara da yi wa ‘yan Najeriya godiya a bisa zabensa da suka sake yi a karo na biyu. Yay aba wa abokan adawarsa da suka yi takara kuma suka rungumi sakamakon zaben da hannu bibbiyu.
Muna farin cikin sanar da jama'a cewa an nada Hajiya Saratu Mama Shafii a matsayin mukaddashin shugabar hukumar yi wa kamfanoni rijista ta CAC. An sanar da nadin nata ne a wata wasika mai kwanan wata 30 ga watan Disamba 2019 wacce
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Ahmad Salihijo Ahmad a matsayin shugaban Hukumar samar da wutan lantarki a karkara (REA). A ranar 24 ga watan Disamba ne ministan makamashi, Sale Mamman ya bayar da umurnin dakatar da Damilola Ogun
Aminu Ibrahim
Samu kari