Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
'Yan sanda a ranar Juma'a a jihar Sokoto sun tarwatsa dandazon 'yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da suka taru domin yin tattaki a jihar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Lamarin da ya faru a shataletalen Danbuwa da k
Zamani ya kawo mu wani lokaci da galibin masoya masu niyyan aure su kan dauki hotunan kayatattu su wallafa a shafukan sada zumunta ko kuma su aika wa 'yan uwa da abokan arziki ana daf da daurin aure. Irin wadannan hotunan ne ake y
A ranar Juma'a 27 ga watan Disamban 2019 ne Ibrahim Lawan, babban dan shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya auri amaryarsa Amani, da aka ce diyar hamshakin dan kasuwa na Kano, Alhaji Bala Umar ne.
Rasuwar 'ya'yan wata mata sakamakon yaki da Boko Haram ya sa ta shiga halin rashi da ya yi sanadin makancewarta. Malama Aisha Umar da aka fi kira da Indo wacce tana daya daga cikin iyayen da 'ya'yansu suka rasu yayin yaki da 'yan
Mayakan kungiyar ta'ada na Boko Haram a garin Gwoza sun kashe wata amarya mai suna Martha Bulus tare da kawayenta a hanyarsu ta zuwa Jimeta, Yola a jihar Adamawa domin shirin daurin aurensu da aka shirya yi a ranar 31 ga watan Dis
Furodusoshi sun bayyana cewa ba a siyan fina-finai a wannan shekarar saboda nuna shi da ake kadai a sinima. Hakazalika anyi fadace-fadace tsakanin 'yan wasa wanda hakan ya jawo tashin-tashina kala-kala a masana'antar. Ga manyan al
Hukumar Hisbah ta Kano a ranar Alhamis ta ce duk wani mai adaidaita sahu da aka kama yana daukan mata da maza a lokaci guda zai fuskanci hukuncin bulala 10 ko a dakatar da shi daga aiki na tsawon watanni shida. Shugaban Hisbah, Ha
A kalla giwaye 250 kungiyar jin kai ta majalisar dinkin duniya ta hango a Borno, kusa da iyakokin kasashen Kamaru da Chadi. An ga giwayen na tafiya ne zuwa dajin Rann dake karamar hukumar Kalabalge dake jihar Borno.
Babban sakataren majalusa Ahl-ul-Bayt ta duniya ya bayyana cewa dole ne kungiyoyi a duniya su assasa tambayoyi ga gwamnatin Najeriya don duba lafiyar Zakzaky da kuma nemar masa lafiya.
Aminu Ibrahim
Samu kari