Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Jerin manyan biloniyoyi na duniya na shekarar da ta gabata ya fita kuma Aliko Dangote ne ya bayyana a na 96 da kiyasin kusan dala biliyan 14.8. Ya wuce wancan jerin na 2018 inda ya bayyana a na 103. A cikin shekaru takwas da suka
Duk da cewa a ranar Litinin din ne ta fara saka hijab zuwa wajen aiki, Adebola tace wanda ya dauketa aikin ya san cewa ita musulma ce. "Wannan aikin na bukatar kaya na daban ne. Kuma wannan bashi daga cikin kayan aikin," cewar uba
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu ‘yan biyu a kauyen Gizawa dake karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina. An gano cewa ‘yan bindigar sun hari garin ne a sa’o’in farko na jiya a lokacin da mazauna garin ke bacci.
Daruruwan mutane ne suka yi gudun ceton rai daga kauyukan dake da kusanci da garin Michika dake jihar Adamawa a daren da ya gabata. Mutanen sun haye saman wani tsauni ne sakamakon harin da ake zargin na 'yan Boko Haram ne.
Yanayin sanyi a garin Kano ya yi kasa zuwa ma'aunin Celcius 8, kasa da na London da ke ma'aunin Celcius 11 a daren ranar Alhamis 2 ga watan Janairun 2020. Iskar mai karfi tare da sanyi na ranar Laraba da Alhamis ya tilastawa mutan
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki ya yi martani kan rushe wani gida mallakin mahaifinsa a Ilorin da gwamnatin jihar Kwara mai ci yanzu ta yi. Saraki ya ce nan da ba dade wa ba gaskiya za ta yi halin ta, a cik
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA, ta ce tana dakon zuwan wasu jirage 18 makare da man fetur da kayayyakin abinci da sauran kayayyaki kafin ranar 16 ga watan Janairun 2019. Daily Nigerian ta ruwaito cewa hukuma
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware naira biliyan 7 a kasafin kudinta na shekarar 2020 don gina sabon gidan gwamnatin jihar, kamar yadda sakataren gwamnatin jihar, Bala Bello ya sanar. Bello ya bayyana hakan ne a Gusau a ranar Alhamis
Gobara ta yi barna a gidan tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Marki da ke garin Otukpo a jihar Benue a ranar Alhamis kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Wasu da abin ya faru a idanunsu sun ce gobarar ta yadu ne daga wani daj
Aminu Ibrahim
Samu kari