Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar kula da tattalin arziki ta SERAP a ranar Alhamis tayi kira ga hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan ta hanzarta sakin Shehu Sani, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Idan zamu tuna, Sani, wanda ya wakilci jihar
A ranar Laraba, 8 ga watan Janairu ne 'yan sanda suka kama wani dilan bindigogi mai shekaru 32 a duniya mai suna Samuel Uche, a yankin Mafolukun dake Oshodi a jihar Legas. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, runduna ta musamman m
A yayin da ya ke zantawa da manema labarai, Sanata Wamakko ya ce har yanzu yana matukar ganin ya bayar da gundun mawa a fanin ilimi duk da cewa ya zama famanen sakatare, mataimakin gwamna kana ya zama gwamna. Ya ce, "Ni asali ni n
Saleh ya nuna fargabar yiwuwar 'tabarbarewar lamura' a yankin gabas ta tsakiya, ya yi Allah wadai ta keta hakkin kasarsa da ake yi tare da mayar da Iraqi filin yaki da kasashen biyu ke neman yi kamar yadda LIB ta ruwaito. Sanarwar
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai taba bari kasar Iran ta mallaki makamin nukiliya ba muddin yana kan karagar mulki duk da ya nuna ba allamun ba zai sake kai mata harin soja ba bayan harin makami mai linzami da ta kai a sa
Wani bababn fasto akasar Kenya mai suna Nganga ya sab aba wa jama’a mamaki mai tarin yawa. Mutane da yawa na ganinsa a matsayin mafi kwarewa a drama a cikin fastocin Afirka. Amma kuma sai wani fassto na kasar Uganda ya nuna masa b
Shugaban tubabbun 'yan bindigar jihar Zamafara ya sadu da gwamnan jihar a daji don kara duban yarjejeniyar zaman lafiya da suka yi da Gwamna Muhammad Matawalle a watan Yuni na shekarar da ta gabata, cewar kwamishinan 'yan sanda, U
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta rahoton da aka wallafa a mujallu cewa wasu masu ruwa da tsaki sum takura shi don fitowa takara a zaben 2023. A takardar da mai magana da yawunsa, Ikechukwu Eze, ya fitar yace tsoho
A ranar Talata ne rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa zargin da gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, zai iya sakarwa sojojin guiwa a kan aiyukan da suke yi a babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Aminu Ibrahim
Samu kari