Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaba Muhammadu Buhari a halin yanzu yana ganawa da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu da tawagarsa a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya a Abuja. A halin yanzu dai ba san dalilin g
Shugaba Muhammadu Buhari da jagoran jam'iyyar All Progressive Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu sun yi ganawar sirri a ranar Talata 7 ga watan Janairun 2020 a Aso Rock Villa da ke Abuja. Nigerian Tribune ta ruwaito cewa jagoran
Tsananin tahin hankali ya auku tsakanin dakatatun shuwagabannin kananan hukumomin jihar Imo da kwamitin rikon kwarya na jihar, a jiya ya kawo babban rudani wanda yayi ajalin mutuwar wani kansila Hakan ta auku ne bayan da wani dan
Wani mutum mai suna Wasiu Ibrahim ya samu munanan raunika bayan da yayi kokarin lalatawa tare da satar taransfoma a yankin Araromi dake babban titin Ilesa zuwa Akure a jihar Osun. Wanda ake zargin ya fado kasa warwas tare da miyag
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da cewa za ta gabatar da Gwamna Yahaya Bello a gaban kuliya saboda rajistan da ya yi sau biyu idan wa'adin mulkinsa ya kare. A cewar kwamishinan wayar da kan mazu zabe da watsa labarai
Kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA) a ranar Litinin ta yi kira ga matasan musulmi a Najeriya su kame kansu kan batun rasuwar babban kwamandan dakarun tsaron Iran a kasar Iraqi, Qassem Soleimani. A sanar
Isa Funtua, daya daga na hannun daman Shugaba Muhammadu Buhari, ya ce baya cikin wadanda ake kira 'cabal' sai dai shine 'cabal' din da kansa. Funtua, wanda ya fito daga jihar Katsina kamar shugaban kasa yana daya daga cikin wadand
Funtua ya yi wannan jawabi ne a ranar Asabar yayin tattaunawa da aka yi da shi wani shiri mai suna The Morning Show a gidan talabijin na Arise. Uban kungiyan Kungiyoyin masu jaridu ta Najeriya (NPAN) ya ce 'yan kabilar Igbo ba su
A lokacin da tawagar tsaro na kasa na shugaba Trump suka tafi gidan hutawarsa na Mar-a-Lago da ke Florida a ranar Litinin, ba suyi tsamanin zai amince da shirin zuwa kashe Janar Qassem Soleimani ba. Sakataren gwamnati Mike Pompeo,
Aminu Ibrahim
Samu kari