Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar AA a zaben ranar 9 ga watan Maris na 2019 a jihar Imo, Uche Nwosu, ya janye daukaka karar da yayi mai kalubalantar nasarar Gwamna Emeka Ihedioha. Lauyansa, Solomon Umoh (SAN), ya sanar da kun
Kwamitin makamashi na majalisar wakilai na tarayya ta umurci Kamfanin lura da wutan lantarki na kasa (NERC) ta dakatar da shirin da ta ke yi na yin karin kudin lantarki a Najeriya. NERC ta umurci kamfanonin rarraba wutan lantarki
Wani dan kasuwa mai suna Anthony Okoli ya shiga hannun jami'an 'yan sandan farin kaya inda ya kwashe makonni goma. Tuni kuwa ya maka su kotu tare da bukatar diyyar naira miliyan 500. A karar da Okolie ya shigar a babban kotun tara
Hoton Gimbiya Khadija Lamido Sanusi, daya daga cikin 'ya'yan Sarkin Kano, Sanusi Lamido II, tana tana gaisawa tare da yin hannu da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yayin da mahaifinta ke gabatar da ita ga mataimakin
An gano cewar 'yan bindigan sun kutsa ne har cikin uwar ɗakan Yamma misalin ƙarfe 3 na dare kuma suka yi awon gaba da shi kamar yadda LIB ya ruwaito. A cewar wani abokinsa, Auwal Mustapha Iman, har yanzu masu garkuwa da mutanen ba
Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Aliko Dangote, wanda masoyin kungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ne ya bayyana niyyarsa na siyan kungiyar. Hamshakin attajirin, ɗan shekaru 62 da arzikinsa ya ɗara fam biliyan 8.5 ya dade yana s
Fadar shugaban kasa ta ce matar shugaban kasa da ‘ya’yansa suna iya amfani da jirgin saman fadar shugaban kasar idan bukatar hakan ta taso. Babban mai bada shawara ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan yada labarai,
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce akwai yuwuwar mace ta gajesa yayin kuma da ya musanta zabar wanda zai maye gurbinsa a jihar a 2023. Gwamnan ya sanar da hakan ne a yayin da wasu mutane ke ta tunanin cewa namiji ne zai m
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarun ta sun kai sumame mafakar 'yan ta'adda kuma sun ceto mutane biyar ciki har da dattijo mai shekaru 80, mata uku da karamin yaro a jihar Borno a cikin 'yan kwanakin da suka gabata. Jami'in yad
Aminu Ibrahim
Samu kari