Yanzu-yanzu: Majalisar wakilai ta dakatar da karin farashin wutar lantarki

Yanzu-yanzu: Majalisar wakilai ta dakatar da karin farashin wutar lantarki

Kwamitin makamashi na majalisar wakilai na tarayya ta umurci Kamfanin lura da wutan lantarki na kasa (NERC) ta dakatar da shirin da ta ke yi na yin karin kudin lantarki a Najeriya.

NERC ta umurci kamfanonin rarraba wutan lantarki (DisCos) su aiwatar da karin kudin lantarkin ne daga ranar 1 ga watan Afrilun 2019 kamar yadda The Cable ta ruwaito.

Amma a taron da suka gudanar a ranar Talata a Abuja, shugaban kwamitin makamashin, ya bukaci NERC ta umurci DisCos su dakatar da batun karin kudin wutan lantarkin domin yin shawarwari sosai a kan lamarin.

DUBA WANNAN: 'Yan bindiga sun sace hakimi a Kano

Ku biyo mu don karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel