Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Babu shakka, wata ranar dole ku ne za ku karbi ragamar mulki a kasar nan saboda haka ya kamata ku kasance cikin shiri na daukan wannan babban nauyin. Ya kamata ku shirya karbar mulki. Wasu kungiyoyi za su bijiro da batun kabila d
Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi, ya amince da dakatar da kwamitin rikon kwarya na kananan hukumomin Ningi da Darazo na jihar. An zargi Nura Dan Maishar'a da Gara'u Adamu da amfani da ofisoshinsu ba ta yadda ya dace ba da kuma
Yan bindiga sun kai wa wani sojan saman Najeriya (NAF) hari a Unguwan Yako a hanyar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.Sojan mai suna Mukhtar Ibrahim ya mutu sakamakon raunin da 'yan bindigan suka masa yayin harin.
An shaidawa majiyar Legit.ng cewa an yi wa mutane uku yankan rago kuma an bar gawarwakin su a gefen babban titi kusa da Auno. An kuma gano cewa 'yan ta'addan sun yi awon gaba da mutane bakwai da karfi da yaji bayan kashe mutane uk
Bangaren koke na gwamnatin jihar Kano da hukumar yaki da almundahanar kudade, a ranar Alhamis ta yi kiar ga babbar kotun jihar da ta soke bukatar karin duba shari;ar da sarki Kano, Muhammad Sanusi II ya shigar.
Sojoji hudu ne suka rasa rayukansu bayan da 'yan bindiga masu tarin yawa suka kai musu har a Unguwan Yako, kusa da Buruku a kan babban titin Kaduna zuwa Birnin Gwari. 'Yan bindigar sun bankawa motoci biyu na sojojin wuta a yayin m
Majalisar zartarwa ta jami’ar bayero dake Kano ta amince da Karin girman wasu manyan malamai zuwa matsayi da kuma wasu 28 zuwa matsayin farfesoshi, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
An gano shi yana lalata da karya bayan wasu makwabta sun lura cewa wari yana fitowa daga tsohon gidan da kakansa ta bar masa. "Shi da kansa, ya amsa cewa ya yi lalata da karyar na kwanaki kafin daga bisani ya sheke ta ta mutu. An
Alkalin ya bayar da umurnin a cigaba da ajiye a gidan gyaran halin har zuwa lokacin da 'ya canja halinsa na rashin mutunta umurnin kotu". An bayar da umurnin saka Runsewa a gidan yari ne a ranar Alhamis bayan ya ki biyaya ga umurn
Aminu Ibrahim
Samu kari