Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Yan sandan Bududa da ke yankin gabas na Uganda suna neman wani yaro mai shekaru 10 ido rufe, a kan sukar wani dalibi dan'uwansa da yayi da wuka samakon zarginsa da soyayya da budurwarsa mai shekaru 11.
Mai magana da yawun Enang, Edet Ekenyong Etuk, ya fitar da wata sanarwa inda ya ce mai gidan nasa ya ce "Dukkan gwamnoni su sani cewa za su fuskanci sharia kamar yadda doka ta tanada da zarar kariyar da doka ta basu ya gushe."
Farai ministan Rasha, Dmitry Medvedev, da illahirin ministocinsa sun yi murabus bayan Shugaba Vladimir Putin ya gabatar da shirin neman yi wa kundin tsarin mulki garambawul don bashi ikon ci-gaba da kasancewa kan karagar mulki har
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya amince da nadin sakatarorin dindindin guda hudu a ma'aikatun gwamnatin jiharsa. Wadanda aka yi wa nadin sun hada da Malam Abdullahi Sarkin Danko wanda a baya shine babban mai bawa gw
A mulkinsa karo na farko, ya nada a kalla masu bashi shawara na musamman da hadimai 300 kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A yayin nadin hadiman, Ayade ya yi bayanin cewa yana son gwamnatinsa ta ratsa dukkan lunguna da sako na ji
A ranar Laraba ne wata daliba da bukatar sakaya sunan ya gifta ta fadi suma a gaban wata kotun laifukan cin zarafi dake jihar Legas bayan hada ido da tayi da wani mutum da yayi mata fyade. Lamarin ya faru ne a lokacin da alkalin y
Wani Injinya mai suna Ameh Osivue Shagari ya wallafa hotunan gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a yayin da yake zaune a cikin jirgin sama kuma kujerar gama-gari daga Abuja zuwa Maiduguri a ranar Talata. Wani fasinja mai sun
A ranar Laraba ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shiga ganawar sirri da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, a Abeukuta. Taron wanda aka yi shi a gidan Olusegun Obasanjo dake dakin karatu na fadar shugaban kasa, ya dau sa'o
Yace, “Na kammala makaranta a lokacin da mataimakin shugaban kasa marigayi Alex Ekwueme yace Shagari ya zabeni in maye gurbin farfesa Odenigwe. A haka ne na kare a gwamnati. Idan zamu tuna, shugaban Kasa Shagari ya saba shan sigar
Aminu Ibrahim
Samu kari