Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mai martaba Sarki Kano, Muhammadu Sanusi II ya amince cewa jahilci ne ke assasa wutar gaba da rashin zaman lafiya da ke tsakanin Kirista da Muslmai a kasar nan. A yayin bude taron zauren tattaunawa don zaman lafiyar addinai, Sarki
Gwamnatin tarayya da gwamonin jihohin Kudu maso Yamma sun cimma matsaya a kan rundunar tsaro da Yammacin kasar da ake yi wa lakabi da Operation Amotekun. Babban mai taimakawa mataimakin shugaban kasa na musamman, Laolu Akande ne y
Victor Moses ya saka hannu kan yarjejeniyar buga wa kungiyar Inter Milan kwallo na wucin gadi da zabin su iya sayansa daga hannun Chelsea. Moses ya tarar da tsohon kocinsa Antonio Conte wanda yanzu shine kocin Inter Milan. Conte y
The Punch ta ruwaito cewa ya bayyana hakan ne yayin amsa tambayoyi da manema labarai na gidan gwamnati su kayi masa jim kadan bayan dawowansa daga Abuja inda kotun koli ta tabbatar da shi a matsayin zababen gwamnan jihar.
Wata babbar kotun jihar Oyo ta wanke tsohon bulaliyar majalisar jihar, Olafisoye Akinmoyede, wanda ya wakilci mazabar Lagelu a majalisar jihar karo ta takwas a kan laifin kisan wani dan majalisar tarayya mai suna Temitope Olatoye
A kalla sojojin Najeriya takwas ne ciki har da mai mukamin laftanant suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu suka jikatta kuma wasu har yanzu ba a gano inda suka ba sakamakon harin da 'yan ta'addan kungiyar ISWAP suka kai a sansa
A ranar Alhamis ne tsohon mai ba wa shugaban kasa shawara a kan tsaro, Sambo Dasuki ya yi bayyana a gaban kotu bayan shekarun da ya dauka yana garkame. Ya bayyana ne a gaban Mai shari'a Ahmed Mohammed na babban kotun tarayya da ke
Manyan shugabannin tubabbun 'yan bindiga a Bindin-Dansadau na karamar hukumar Maru a jihar Zamfara sun nemi afuwa daga mutanen garurruwan da manoma da suka dade suna kaiwa hari na tsawon shekaru. Shugabanin 'yan
Hukuncin kotun ya tabbatar da nasarar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal kuma ta yi watsi da daukaka karar da jam'iyyar APC da dan takararta Ahmad Aliyu suka shigar. Ganin irin dandazon magoya bayan jam'iyyar APC da suka tarbi shi da mi
Aminu Ibrahim
Samu kari