Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
'Yan sanda sun harbe wani mutum da ke wucewa, a jiya Talata yayin da suke harba bindiga tare da bada borkonon tsohuwa domin tartwatsa mambobin kungiyar Islamic Movement in Nigeria a Abuja. Mutumin da aka harba a kai kamar yadda Da
Shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, a jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi ya raba jiha da tsohon amininsa, Rabiu Kwankwaso. Daily Nigerian ta samu ingantaccen rahoton cewa Bichi wanda ya rike muƙamin sakataren gwamnati
Rahotanni sun bayyana cewa makwabta sun bayyana cewa sun dade suna ganinsa yana shiga gidan sanye da irin wannan tufafin kuma sun zargin ba dai-dai ba sai dai suka yi gum da bakinsu suna tunanin kila kawarta ce sai da dubunsu ya c
A ranar Talata ne aka zargi wata matashiya mai suna Tochukwu da kashe saurayi mai suna Solo a jihar Kano. Solo ya hadu da ajalinsa ne a hannun budurwar bayan da ya nemi karbar wata waya da ya zargeta da sacewa.
A ranar talata ne wasu 'yan bindiga suka sace diyar tsohon kwamishinan jihar Filato, Peter Mwadkon. Christe Peter diyar jigon jam'iyyar APC ce wacce aka yi awon gaba da ita wajen karfe 2 na safe a gidan yayarta dake yankin Kwata d
Tsohon shugaban majalisar dattijan Najerriya ya zargi hukumar yaki da rashawa ta EFCC da yunkurin dimauta shi ta hanyar kwace gidajensa da ka Ilorin. Saraki ya yi wannan zargin ne a ranar Talata, 21 ga watan Janairu a yayin da wat
Allah yayi wa tsohon alkalin kotun koli, Abubakar Bashir Wali rasuwa a yau Talata, 21 ga watan Janairu 2019. Mai shari'ar ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiyar da yayi a garin Kano, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwait
Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairun 2020 bayan sun samu rashin jituwa a gidansu da ke kauyen Bisodun, Ofada a karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar. Mai magana da yawun 'yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi ne ya
An tabbatar da cewa Amir Mohammed Abdul Rahman al-Mawli al-Salbi ne sabon shugaban kungiyar 'yan ta'adda na Islamic State da aka fi sani da ISIS. Rahotanni sun bayyana cewa ya zama shugaban kungiyar ne bayan Abu Bakr- al-Baghdadi
Aminu Ibrahim
Samu kari