Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu 'yan bindiga sunyi garkuwa da daya daga cikin ma'aikatan wucin-gadi na hukumar zabe mai zaman kanta yayin da ake zaben maye gurbi a jihar Cross River. Maharan sun tarkata da yawa daga cikin kayyaykin kada kuri'un sunyi awon g
A kalla mutane goma ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka bace bayan harin da 'yan Boko Haram suka kai karamar hukumar Dikwa da ke jihar Borno a ranar Alhamis, cewar wata majiya daga cikin 'yan sintiri. Lamarin ya faru ne waje
'Yan bindiga sun kai wa matifiya hari a tashan jirgin kasa na Rigasa a Kaduna a ranar Juma'a 24 ga watan Janairu. Matafiyan suna shirin shiga motocin da za su kai su gidajensu bayan sun iso Kaduna daga Abuja ne kwatsam sai 'yan bi
Wannan na zuwa ne makonni bayan kisar da Amurka ta yi wa tsohon kwamandan sojojin Iran Qassem Soleimani a kasar Iraqi ta hanyar amfani da jirgi mara matuki. Yan bindigan sun taho kan babura ne inda suka bude masa wuta sannan suka
Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da
Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan ya ce abin mamaki ne a ce wannan majalisar dattijan ta hatimi ce kadai. Lawan ya sanar da hakan ne a yayin da wasu magoya bayansa suka yi masa maraba a filin jirgin sama na jihar Jigawa baya
Sakamakon abinda ta kira rashin gamsuwa da tsare tsaren Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, jamiyyar All Progressives Congress (APC) a Akwa ta ce ta janye daga zaben raba gardama da aka shirya yi a ranar Asabar a Akwa Ibom. Shugab
Mata 30 ne 'yan Najeriya suka dawo daga kasar Mali bayan shekarun da suka dauka a can. Jaridar The Nation ta gano cewa wata kungiyar taimakon kai da kai ta kasashen duniya mai suna International Organization for Migration ce ta ta
Wata kotu mai daraja ta farko da ke yankin Karu a Abuja ta yankewa wani yaro mai suna Chidera Sunday hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali. Sunday mai shekaru 18 ya yi basaja ne inda ya bayyana a matsayin mace don ya samu aiki
Aminu Ibrahim
Samu kari