Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tun a ranar 20 ga watan Janairu ne gwamnatin jihar ta haramta amfani da babura da daddare a jihar. Ta ce an dauki matakin ne domin inganta tsaro a jihar. Arewa weekly Trust ta ruwaito cewa an fara aiwatar da dokar sosai a cikin bi
Ya ce PDP ta yi imanin cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai taba saka hannu kan kudirin yi wa dokar zabe garambawul ba idan ba a tursasa shi ba kuma rashin saka hannu a dokar barazana ce ga demokradiyya. Shugaban na PDP ya y
Daily Nigerian ta ruwaito cewa wasu fusatattun matasa a Filato sun kai hari a wasu unguwannin Fulani a jihar inda suka banka wa gidaje 23 wuta har da wani masallaci. Ana yi wa harin kallon ramuwar gayya sakamakon kisar gilla da ak
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Imo, Charles Ezekwem ya bayyana cewa ya bar jam’iyyar PDP ne sakamakon hada kai da aka yi don tozarta shi bayan hukuncin kotun koli da ta kwace kujerar gwamnatin jihar daga hannun Emeka Ihedioha ta
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River ya kara jaddada cewa ba zai bar PDP don komawa APC ba. A takardar da mai magana da yawunsa, Christian Ita yasa hannu a ranar Talata, ya ce wannan zargin da ake wa gwamnan bashi da makama balle
Bayan ya kwashe shekaru masu yawa yana aiki a matsayin likita, wani mutum da aka bayyana cewa likitan bogi ne ya shiga hannun hukuma a jihar Kano. Hukumar kula da lafiya na jihar Kano (PHIMA) da ke karkashin ma'aikatan lafiya ta k
Kakakin majalisar jihar Imo, Chiji Collins ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Dan majalisar ya sanar da sauya shekarsa ne a zauren majalisar bayan da suka dawo hutun mako daya. Kakakin majalisar ne ke wakiltar m
Haruna ya ce akwai wasu matakai da rundunar ta bi kafin ta cafke wadanda ake zargin. An akam su ne da katikan zabe da kuma kudade wadanda ake zargin na siyen kuri'un ne. "An fara bincike kuma za a mika sakamkon binciken ga hukumar
Ana tuhumar Jalingo, mawallafin Cross River Watch, da laifin cin amanar kasa. An kama shi ne tun a watan Augustan 2019 kan wata rahoto da ya wallafa na cewa Ayade ya karkatar da Naira miliyan 500 na jihar. Ayade ya ce yanzu shi ba
Aminu Ibrahim
Samu kari