Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina a ranar Talata sun kama wata matar aure mai shekaru 17 mai suna Rabi Rabi'u. An zargeta da sokawa mijinta mai suna Shamsu Salisu wuka mai shekaru 25 a kauyen Almakiyayi da ke karamar hukumar Malu
Wani dan sanda mai suna Eze ya rataye kansa a cikin dakin tsare wadanda ake zargi a caji ofis na sashin masu binciken manyan laifuka na 'yan sada (CIID) da ke Yaba a Legas. The Punch ta ruwaito cewa dan sandan da ke aikin gadi a d
Akanta Janar na tarayya, Alhaji Ahmed Idris ne ya bayyana hakan a ranar Talata a babban birnin tarayya Abuja yayin jawabin da ya yi a taron Lunch Time Reform Seminar 2020 da aka yi na farko wannan shekarar. Hukumar gudanar da sauy
Hukumar yaki ta masu yi wa arzikin kasa ta'annati EFCC ta karyata rahotannin da aka wallafa a kafafen watsa labarai na cewa tana ajiye wadanda ake zargi da aikata laifuka a dakin ajiye mutane na karkashin kasa a ofishinta. Hukumar
Shugaban karamar hukumar Nsukka, Honarabul Chinwe Ugwu da a baya ya ke raba wa mata baro ta fara rabon kayayakin gini da suka hada da cebur da kwanon daukan kankare a karamar hukumarta. Wani mai amfani da shafin Facebook, Chijinke
Mutumin da aka kama da bam a cikin coci da ke Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna mai suna Nathaniel Samuel na da shekaru 30. Ya bayyana cewa bashi abun mai fashewa aka yi a yankin Sabo da ke jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta kama wani mutum da take zargi da zama dan kungiyar asiri mai suna Sama'ila Musa. Mutumin mai shekaru 30 ya shiga hannu ne bayan an kama shi da laifin daurewa tare da bautar da matansa biyu na
An ga hotunan uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Turai Yar’adua, tsohuwar matar shugaban kasa mariagyi Umaru Musa Yar’adua. An ga hotunan matan ne suna cikin nishadi. Aisha Buhari ta wallafa hotunansu ne shafinta na
Rahotannin da ke samun jaridar Daily Nigerian na bayyana cewa jakaden kasar Saudi Arabia a Najeriya, Adnan Bostaji ya rasu a yau. Duk da ba a fitar da rahoton daga ofishin jakadancin ba, jaridar Daily Nigerian ta gano cewa jakaden
Aminu Ibrahim
Samu kari