Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A ranar Juma'a ne labarin ya wanzu a kafafen yadda labarai cewa Shugaba Donald Trump na Amurka ya saka dokar hana masu zuwa ci rani a Amurka bizar shiga kasar. Dalilin da aka bayar shine Najeriya da wasu kasashe biyar da abin ya s
Wadanda su kayi garkuwa da ita sun kashe ta ne bayan iyalan ta sun gaza biyansu Naira miliyan 150 da suka nema na fansar ta da 'ya'yan ta biyu da suka sace. An sace su ne yayin da 'yan bindigan su kayi kutse a gi
Sai dai bayan watanni 18 da bayar da shi belin, hukumar ta EFCC ta gaza gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin da ta ke masa na samun wasu kudade masu yawa ta haramtattun hanyoyi. Okonkwo ya yi karar hukumar kan tsare shi ba bisa
An aurar da Maimuna tana da shekaru 13 a duniya amma mijinta ya mutu bayan watanni biyar wanda ake zargin ta ka kisan shi. An kama ta bayan wannan harin da yayi sanadiyyar mutuwar mijinta amma an dakata har zuwa bayan shekaru biyu
Da ya ke jawabi yayin taron manema labarai da aka gudanar a ranar Juma'a, 31 ga watan Janairu, Lai Mohammed ya ce tuni sun tuntubi 'yan Najeriya 16 da ke zaune a birnin Wuhan. Ya kara da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ba za ta i
Wani malamin addinin Kirsita karkashin darikar Katolika a Minnesota da ke Amurka ya bai wa musulmai hakuri a kan kira Musulunci da ya yi da “babban kalubalen da duniya ke fuskanta”. Rabaren Nick VanDenBrooke ya bada hakurin ne a r
Citta na daya daga cikin sinadarenn da a koda yaushe ake iya samunsu tare da sarrafa su. Hakazalika ana iya samunta a kowanne lokacin shekara. Amma kuma abun mamaki ne yadda ba mu dauke ta da wani muhimmanci ba duk da tana da matu
Jama'a da yawa na kallon 2023 a wani dogon lokaci, amma banda 'yan siyasar Najeriya. Watanni kalilan bayan zaben 2019, an fara shiri da tsari na zabe mai zuwa. Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta bayyana tsare-tsarenta na zaben 2023
Gwamna Abdullahi Ganduje bayyana nasarar da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta samu a zaben maye gurbin da aka kammala a jihar a matsayin alama da ke nuna cewa an yi wa tsohon gwamna Rabi'u Musa Kwankwaso ritaya daga siy
Aminu Ibrahim
Samu kari