Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari gidan tsohon shugaban jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria, Farfesa Abdullahi Mustapha sun yi awon gaba da diyarsa. Da ya ke tabbatarwa Daily Trust afkuwar lamarin, Farfesa Musta
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce daya daga cikin dakarun ta da suka kai sumame sansanin 'yan kungiyar tayar da kayan baya na Ansaru a Kaduna ya rasu. AbdulMajeed Ali, mataimakin sufeta janar na 'yan sanda (sashin ayyuka), ne ya
Wasu da mutanen da suka shaida afkuwan lamarin sun tsinci maganin karfin maza a dakin wadda hakan yasa suke tsamanin mutumin ya mutu ne bayan ya sha magungunan kara karfin mazan. A yayin da ta ke bayar da bayyani a kan abinda ya f
Da aka tambaye shi ko yana son ayi watsi da tsarin na kama-kama, Lamido ya ce shi duk wanda ya fi cancanta shi zai so ya zama shugaban Najeriya. Batu ne na mutunci, kima, dattaku da samar da tsaro, duk wanda zai iya tsare Najeriya
Ojaomo ya kuma ce dalilin da yasa 'yan Najeriya suka zabi Shugaba Muhammadu Buhari shine domin ya yi wa 'yan Najeriya alkawarin cewa zai yaki cin hanci da rashawa har sai ya ga bayan shi kuma zai rage kashe kudaden gwamnati ya tab
Ana zargin matar da yi wa mijin duka saboda wai bai mayar da hankali a aurensu ba ya yi wa matarsa ciki wadda hakan yasa ya tsere daga gida ya ke kuma tsoro koma wa. Chinwendu wacce ta fara dukan mijinta tun a 2018 ta tsananta duk
Tun a shekarar 1999 ne gwamnatin Najeriya ta hana iyalan marigayin damar taba kudaden da ke asusun ajiyar cikin wata wasika da ministan Shari'a ne wannan lokacin Kanu Agabi (SAN) ya rubuta. Da suke yanke hukuncin, alkalan biyar na
Da ya ke tabbatar da afkuwar lamarin, Kwamishinan Ilimi na jihar, Shehu Muhammad Makarfi ya ce dalibai 450 ne ke kwana da dakunan kwanan biyu. Ya kuma kara da cewa ba a rasa rai ba sakamakon gobarar.
Hargitsi da rashin jituwa ya fara ne tsakanin shugabannin tsaron Najeriya. Shugaban rundunar sojin Najeriya, Janar Yusuf Buratai da mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, manjo janar Babagana Monguno ne rashin jituwar ta g
Aminu Ibrahim
Samu kari