Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Marigayi Chima ya rasu ne a hannun 'yan sandan a ranar 23 ga watan Disamban 2019 kwanaki hudu bayan da aka kama shi kamar yadda The Punch ta ruwaito. An gano cewa an kama 'yar sandan da aka ce sunan ta Rose a ranar Laraba tare da
Wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta na intanet ya nuna wasu jami'an 'yan sanda suna kama abokan aikinsu saboda laifin karbar cin hanci. Jami'an 'yan sandan Najeriya ta runduna ta musamman na 'Operation Puff Adder
Nasiru Aliyu Batsari dai ya yi tattaki ne a kasa tun daga Katsina har zuwa jihar Kano don nuna goyon bayansa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje. Idan zamu tuna, Nura Aliyu Batsari mai shekaru 33 dan asalin karamar hukumar Batsari ne
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana cewa za ta kara rumfunan zabe a fadin kasar nan kafin zuwan zaben shekarar 2023. Shugaban hukumar INEC sin, Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan a takardar da daraktan ilimantar da ma
Da ya ke bayar da ba'asi kan yadda rikicinsu ya samo asali, Mista Araujo ya yi ikirarin cewa a watan Decemban 2019, sun fara tattauna yadda za su yi bikin Kirsimeti amma sai suka fara musayar kalamai a kan juna biyun da ta ke dauk
Ana tsoron rasa rayukan mutane masu tarin yawa bayan fashi da makamin da aka yi wa wani banki a garin Ile Oluji da ke hedkwatar karamar hukumar Ile Oluji/Oke-Igbo ta jihar Ondo a ranar Alhamis. Kamar yaddsa jaridar The Punch ta ru
A gobe Juma'a ne shugaban kasa MUhammadu Buhari zai bar Abuja inda zai sauka a Addis Ababa, kasar Ehiopia. Kamar yadda mai magana da yawun shugaban kasar, Garba Shehu ya fitar, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci taro
Sarkin Ningi na jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Danyaya, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya tseratar da masarautar Kano daga wargajewa da gaggauwa. Ya roki shugaban kasan a kan ya saka baki a kan barakar da ke tsakanin Sa
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ce yana shirin gina wani katafaren filin wasanni mai girmar irin wanda ake amfani da shi a wasannin kasashen duniya (Olympic) a babban birnin jihar domin inganta cigaban wasanni. Mai magana da yawun
Aminu Ibrahim
Samu kari