Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon dan majalisar dattijai da ya wakilci jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar kasar nan karo ta takwas, Shehu Sani, ya jajanta yadda ‘yan Najeriya ke ta birne ‘yan uwansu. Sani ya sanar da hakan ne ta shafinsa na tuwita a ranar
Wani bidiyon budurwa kwance warwas a kan titi a gaban saurayi tamkar ta mutu ya ba mutane mamaki. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta wallafa bidiyon, an ga budurwa na kwance kasa tamkar matatta inda wasu masu ababen hawa ke
Rundunar sojin Najeriya ta ce a ci gaba da yaki da ta’addancin da take yi a yankin Arewa maso gabas, an kara kasha wasu ‘yan ta’addan tare da kama wasu motocinsu, bindigogi da kuma manyan makamai daga hannun ‘yan Boko Haram da ISW
Shugaban sashin sadarwar na NSCIA, Ibrahim Aselemi ne ya bayyana hakan a cikin sakon martanin da ya aike wa The Punch misalin karfe 11 na daren ranar Talata. A jawabin da ya yi a ranar Talata din, Kukah ya cacaki Buhari yayin wa'a
Ministan ma'aikatar ayyukan agaji da kula da bala'i, Sadiya Farouq, ta yi tsokaci a kan jitar-jitar cewa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai aure ta. Labarin na bogi ya karade dandalin sada zumunta a shekarar 2019, inda wasu ke
A wani sako da ta fitar a shafin ta na intanet, babban bankin ta yi kira ga kamfanoni da suka kware a fasahar canja datti su gabatar da takardun kwangilar su domin samun aikin canja tsaffin kudaden na takarda. Wannan fasahar da ca
Daruruwan masu mukaman siyasa a ranar Talata sun tare hnayar shiga gidan gwamnatin jihar Bayelsa a kan bukatar Gwamna Seriake Dickson ya basu hakkokinsu. Fusatattun masu makaman sun hana tawagar Dickson fita tare da jaddada cewa s
Mummunar gobara ta barke a wani sassa na filin sauka da tashin jiragen sama na Sam Mbakwe Intarnational Cargo da ke Owerri a jihar Imo. Babbar manajar hukumar filayen sauka da tashin jiragen sama ta Najeriya, Henrietta Yakubu, ta
Wani dan kasuwa a jihar Kaduna mai sun Alhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa ya maka rundunar sijin Najeriya, shugaban rundunar, kwamandan runduna ta daya tare da daraktan hukumar jami'an tsaro ta farar
Aminu Ibrahim
Samu kari