Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tubabbun ‘yan Boko Haram da matansu da cikin kwanakin nan suka mika makamansu ga sojoji a jamhuriyar Niger sun isa Maiduguri, babbar birnin jihar Borno. Tsoffin ‘yan ta’addan sun isa filin sauka da tashin jirage na Miaduguri ne a
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya haramta bara titinan jihar. Ya sanar da hakan ne yayin rantsar da hukumar kare hakkin yara a Lafia a ranar Laraba. Gwamnan ya ce, "ba tare da nuna gadara ba, wannan dokar ta hana
Wasu wadanda ake zargin 'yan daban gwamnan jihar Kwara Gwamna AbdulRazaq sun hari shugaban jam'iyyar APC na jihar Kwara, Bashir Bolarinwa da sauran shugabannin jam'iyyar. Sun kai harin ne a yammacin Talata.
Babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya ce rundunar sojin ta raba kawunnan kungiyoyin Boko Haram da na Islamic State of West African Province (ISWAP). Daily Trust ta ruwaito cewa Buratai ya fadi hakan
Majiyar ta shaidawa The Cable cewa an kashe shi ne da sauran kwamandojin a ranar 9 ga wtaan Fabrairu saboda sun gabatar da wata shawara da sauran 'yan kungiyar su ke ganin ba ta dace ba. Majiyar ta ce, "Idirisa ya fadawa dakarunsa
Bincike da aka gudanar ya nuna cewa matar mai 'ya'ya biyu da rabu da mijinta kafin ta shiga sana'ar na garkuwa da mutane kafin daga baya 'yan sandan 'B' Division Kontagora suka kama ta bayan wani ya tsegunta musu
Kamar yadda binciken da Legit.ng ta yi ya nuna bayan rasuwarsa, Kabiru Baleria ya kamu da rashin lafiya ne bayan da matarsa ta tsere Amurka da 'ya'yansu uku. Matarsa ta kira ta ce ya manta da batunta da yaranta a lokacin da ta isa
A kokarin tabbatar da ilimin firamare da sakandare kyauta a jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya haramta wa almajirai bara a titunan jihar. Gwamnan ya sanar da hakan ne a ranar Talata yayin kaddamar da shirin ilimin farko
Jude Nwauzor, shugaban fannin sadarwar hukumar, ya bayyana hakan a wata takarda da ta fita a ranar Talata. Ya ce AMCON na bin Galadima da Bedko Nigeria Limited bashin kusan naira miliyan dari tara tun a 2011. Galadima da kamfanin
Aminu Ibrahim
Samu kari