Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon Sanata daga jihar Yobe, Adamu Garba ya yi sharhi a kan jawabin da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi a kan neman a soke almajiranci inda ya ce almajirancin abin alfahari ne ga Arewa. A cewar Garba, almajirancin yana dag
An ruwaito cewa 'yan ta'addan sun kutsa cikin garin misalin karfe 7 na ranar Juma'a, 21 ga watan Fabrairun 2020 suna ta harbe-harbe. A cewar rahoton, dakarun sojojin Najeriya da suka yi musayar wuta da 'yan ta'addan sun janye daga
Ministan shari’a na Najerriya, Abubakar Malami, SAN yace rikicin manoma da makiyaya a kasar nan yana bukatar dabara ne wajen shawo kan sa, kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito. Antoni Janar din ya sanar da hakan ne a ranar Asa
Hanan Buhari, ‘yar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musanta zarginta da ake da cewa ta umarci jami’an tsaron farin kaya na DSS da su damke wani Anthony Okolie a kan amfani da layin wayar da ta taba amfani da shi.
Dalibi na farko a makarantar horar da hafsoshin soji na Najeriya, Kanal Paul Ogbebor (Mai ritaya) ya rasu. Kanal Paul Ogbebor ya rasu ne yana da shekaru 80 a duniya bayan ya yi murabus daga gwagwarmayar aikin soja. Ya kasance jaru
Bayan nasarorin da dakarun rundunar sojojin Najeriya suka samu yayin kai farmaki a mabuya da sansanin 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP tare da kashe wasu kwamandojin su, Shugaban hafsoshin sojin Najeriya, Laftanant Janar Tukur Bu
Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa ba zaj daina rawa ba a fina-finan Hausa har sai ya tsufa kuma baya iya rawan. Sadiq ya sanar da hakan ne a wata hira da yayi da BBC Hausa a ranar Laraba.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada sharadin bude iyakokin kasar nan don barin kaya su shigo daga kasashe masu makwabtaka. Ya bayyana cewa bude iyakokin kasar nan ya dogara ne a kan rahoton kwamitin bangare uku da ya hada da gwa
Jam’iyyar APC reshen jihar Ekiti ta shawarci tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose da ya goge tunanin komawa jam’iyyar APC daga ransa. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, sakataren yada labarai na jam’iyyar, Ade Ajayi
Aminu Ibrahim
Samu kari