Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu manyan 'yan gidan sarautar Saudiyya suna tsare hannun hukumomin kasar a kan zargin da ake musu na cewa suna shirun hambarar da Sarki Salman da yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman. A cewar rahotanni, an tsare daya daga c
Kakakin majalisar jihar, Idris Garba ne ya sanar da dakatar da shi a zaman majalisar na ranar Alhamis. Ya ce dukkan 'yan majalisar sun amince da matakin dakatar da shi.
Dukkan mutane uku da aka gwada ana zargin su dauke da cutar coronavirus a jihar Legas an gano basu da ita. An killace mutanen uku ne a asibitin na musamman da ke yankin Yaba a jihar Legas. Akin Abayomi, kwamishinan lafiyan jihar L
Cin hanci da rashawa a najeriya ba sabon abu bane. A halin yanzu ya zama jiki kuma ana ganinsa ba a bakin komai ba ballantan ga masu aikatawa. Manyan masu taka rawar gani a fannin cin hanci da rashwa a najeriya sune ‘yan sandan Na
Auren masoyan Instagram da za a yi a watan Maris din nan tsakanin Sulaiman dan Panshekara da ke Kano da kuma Jeanine Sanchez an dage shi har sai baba ta gani. An dage auren Sulaiman Panshekara da masoyiyarsa Jeanine Sanchez mai s
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani ya roka gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan ya yafe wa Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II a kan duk wani abinda yayi ba dai-dai ba. Sani ya sanar da hakan ne a yau
Sarki Salman na kasar Saudi Arabia ya sallami ministan tattalin arziki a girgizar da yayi da sauyawa shugabannin wajen aiki, kafar yada labaran gwamnatin kasar ta ruwaito. Hakan kuwa ta faru ne sakamakon faduwar farashin man fetur
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC a ranar Alhamis ta gurfanar da Aisha Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, tare da wasu mutane biyu a kan zarginsu da take da laifuka 8 dasuka hadada damfara.
Dan sanda mai shigar da karar ya ce wanda ake zargin ya amsa laifukan a rubuce, kuma abinda ya aikata laifi ne da ya ci karo da sashi na 24 (1) (a) da (b) na dokar hana aikata laifuka ta yanar gizo na 2015 da sashi na 391 da 392 n
Aminu Ibrahim
Samu kari