Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban jam'iyyar All Progressive Congress (APC) na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya daukaka kara a kan hukuncin babban kotu na dakatar da shi daga kujerarsa na shugaban jam'iyya. Idan ba a manta ba a ranar Laraba, wata babban
Sifeta Janar din ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu y ace ‘yan bindigar da ke aika-aika a yankin Arewa maso Yamma din kassar nan duk mayakan Boko Haram ne da ISWAP. A yayin magana a ranar Laraba yayin taro da manyan kwamandojin
Jami'an hukumar yaki da hana fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wata mata da suka kwashe shekaru 10 suna nema ruwa a jallo a jihar Sokoto. Wacce ake zargin da aka yi holen ta tare da wasu dilalan miyagun kwayoyi 18 an kama
'Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata biyar, malami daya da kuma masu gadin makarantar Tular Academy da ke Moruba a karamar hukumar Mariga da ke jihar Neja. Kwamishinan 'yan sandan jihar, ya bayyana hakan ne a yayin da Jami
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta damke wani mutum mai suna Hussain Zubairu a kan zarginsa da tek da kasha makwabciyarsa mai juna biyu. Ya kasha Bose Muhammed ne a kan yar rahsin jituwar da ta hada shi da ita. An gano cewa zubair
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari Dapchi da ke jihar Yobe inda suka sace fiye da 'yan mata 100 a watan Fabrairun 2018. Wata majiya daga hukumomin tsaro ta shaidawa The Cable cewa 'yan ta'addan suna kona gidajen wasu mazauna
Yan sanda a halin yanzu sun mamaye sakatariyar jam'iyyar na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, da ke Abuja. The Cable ta ruwaito cewa akwai a kalla motocin sinitirin 'yan sanda biyar da kuma mota mai dauke da bindiga guda d
Wata babbar kotun tarayya da ke Jabi a Abuja ta dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa. Mai shari’a Danlami Senchi a ranar Laraba ya ba Oshiomhole umarnin ya daina kiran kansa da shugaban jam’iyyar k
Wani rahoto a sashin Shari'a na Amurka ya fitar ya ce an ware kyautar zunzurutun kudi Dalla miliyan 7 da kimanin Naira Biliyan 2,52 ga duk wanda ya bayar da bayanai da ya yi sanadin kama shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shek
Aminu Ibrahim
Samu kari