Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya

Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya

Wani dan Najeriya mai suna Zeromi Freedom a dandalin sada zumunta na Facebook ya wallafa labarin yada ya rika saduwa da kannensa mata na jini a lokuta da dama.

Zeromi ya fara da cewa babu wani aibu mutum ya sadu da 'yan uwansa na jini sannan ya kara da cewa ya sha saduwa da kanensa da 'yan uwansa mata amma suka bar wa kansu sirrin domin gudun abinda mutane za su fada a kai.

Ya kuma bayyana cewa ya sadu da daya daga cikin 'yan uwansa inda ya kare kan shi da cewa da cewa 'dabobi suna saduwa da junansu'

Ya kara da cewa abinda da ya aikata ba sabon abu bane domin wasu mutane su kan aikata hakan sai dai ba su fada saboda tsoron abinda al'umma za su ce amma dai rayuwa ce kuma hakan na faruwa.

Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya

Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya
Source: Facebook

DUBA WANNAN: Innalilahi: Bidiyon wani mutum da aka kama yana lalata da akuya a cikin kango

Wani sashi na rubutun da ya wallafa ta ce, "Ba fyade na ke nufi ba. Ba za yi wa yar uwar ka ko kanwar ka fyade ba domin kana son ta. Wannan ba daidai bane. Sai ya zama kuna son junan ku kuma kun amince hakan ta faru.

"Idan kana ganin abu ne mara kyau, toh, kada ka aikata hakan. Idan dokar kasar ka ta hana, ta ka tafi wata kasar da ba a haramta ba. Ka yi rayuwar ka yadda ka ke so. Idan har da gaske akwai Kayinu (Dan Adamu da Hauwa'u) toh hakan na nufin ya sadu da 'yar uwarsa.

"Idan kuma tarihin ba gaskiya bane, toh ka yi nazarin dabobi ka gani idan ba su saduwa da junansu, idan gaskiya ne kamar yadda na sani, mene zai saka mutane su zama daban?"

Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kan rubutun da ya wallafa:

Ozioma Maryam Nnaji ta ce: Ka dena kunyata gidan ku ... akwai yiwuwar 'yan uwan ka suna karanta abin da ka ke rubuta wa

Zeromni Freedom ta ce: Ba abinda ya dame ni, zan yada wannan gaskiyar.

Emmanuel John ya ce: Ni dai ban taba saduwa da 'yan uwa na ba

Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya

Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel