Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kamfanin sadarwa Gotel Communications Limited da ke Yola da ya sallami wasu maaikatansa masu yawa a ranar Maiakata ta Duniya wato 1 ga watan Mayu ya bayyana da
Daya daga cikin danginsa ya shaidawa Daily Nigerian a ranar Asabar cewa yan bindigan sun yi awon gaba da basaraken a kan babur kuma kawo yanzu ba a san inda suk
Cibiyar kula da abinci da magunguna ta bayyana magani mai suna remdesivir a matsayi maganin gaggawa a kan majinyatan Covid-19 da cutar ta tsananta a jikinsu.
Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi bayan gwamnatin kasar ta dage dokar kulle da ta saka a kasar saboda bullar coronavirus kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Gotel Communications kamfani ne da ke watsa labarai a ta rediyo da talabijin da ke watsa labarai daga Yola, babban birnin jihar Adamawa kamar yadda SaharaReport
Majinyata 26 ne da suka yi jinyar cutar Korona aka sallama daga cibiyar killacewa ta jihar Legas. Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ne ya sanar da hakan a
Majalisar dinkin duniya da kungiyar kiwon lafiya ta duniya ta tuwa jami'ai 3,000 jihar Kano don bada tallafi a kan annobar korona. Shugaban kwamitin fadar shuga
Abubakar Shekau, shugaban kkungiyar Jama’tu Ahlis Sunna Lidda’awati wal-Jihad wacce aka fi sani da Boko Haram, ya musanta rade-radin mika wuya da aka ce zai yi.
Sai dai ba a tabbatar ko rashin lafiyar sarkin na da nasaba da annobar Covid-19 ba. Wata majiya daga Asibitin Koyarwa ta Aminu Kano (AKTH) ta sanar da Daily Tru
Aminu Ibrahim
Samu kari