Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana dalilin zabge albashin ma'aikata da masu mukaman siyasa na jihar. Ya ce hakan zai taka rawar gani wurin tallafaw
An kama Bala ne a gidansa da ke Kaduna bayan wasu lauyoyi sun shigar wa Kwamishinan Yan sandan Kano kara tare da neman a gurfanar da shi a kotu saboda kalaman d
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta damke mutum 45 a kan zarginsu da ake da karya dokar hana zirga-zirga a jihar. Kwamishinan 'yan sandan jihar, Habu Sani,
Rahoton da ake yi wa lakabi da rahoton Oransaye mai shafi 800 ya bayar da shawarar soke wasu hukumomi tare da gwamutsa wasu ma'aikatun gwamnati 102. Ministan Ku
Bayan kwana daya tak da rasuwar fitaccen jarumin Bollywood, Irrfan Khan, mun samu labarain mutuwar jarumi Rishi Kapoor. Rishi Kapoor ya kwashe shekaru cif yana
Ministan Kudi, Zainab Ahmed cikin sanarwar da ta fitar ya nuna cewa jihohin da suka amfana da tallafin sun hada da bia, Adamawa, Bauchi, Benue, Delta, Edo, Ekit
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana wassu sharudda da yace dole a cike su kafin ya sassauta dokar hana zirga-zirga ta jihar Kaduna wacce aka
A cikin wasikar da ya aike wa Majalisar Dattawa a ranar Talata, Shugaban kasar ya bukaci majalisar ta amince da nadin. Shugaba Buhari ya yi hakan ne kamar yadda
Kwamishinan yan sandan jihar, Umar Musa Muri, wanda ya sanar da hakan yayin taron manema labarai a ranar Laraba ya ce an gurfanar da wadanda aka kama a gaban ko
Aminu Ibrahim
Samu kari