Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Za a sake saka dokar hana fita baki daya daga ranar 23 zuwa 27 ga watan Mayu, kamar yadda sanarwar da maaikatar ta fitar a wani kafar watsa labarai na kasar.
A ranar Laraba, 13 ga watan Mayun 2020, gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da cewa tana neman wani kansila ido rufe sakamakon zargin sa da ake da satar shanu.
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam (JNI), ta yi kira ga Musulmai da su dukufa addu'a a kan korona cikin kwanaki goma na karshen wannan watan Ramadana mai alfarma.
Wani dan jarida mai suna Nasir Ibrahim da ke aiki da gidan talabijin na Abubakar Rimi a Kano ya tabbatar da kamuwar sa da cutar coronavirus tare da matar sa.
Acewar Mustapha, nadin da aka yi wa Ikonne zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yunin shekarar 2020 kuma nadin na shekara 5 kamar yadda majiyar Legit ta ruwaito.
Wasu mutane da dama na yada rade–radin cewa muguwar cutar coronavirus mai shake numfashi ne ta kama mai martaba amma Usman Ibrahim ya ce hakan ba gaskiya bane.
Sama da jama'a 42,000 ne suka bar yankin arewacin Najeriya sakamakon harin 'yan bindiga. 'Yan gudun hijirar sun fito ne daga jihohin Katsina, Zamfara da Sokoto.
Majalisar Wakilai ta Tarayya ta amince da bukatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari na karbo bashin kudi Naira Biliyan 850 domin cika kasafin kudin shekarar 2020.
An kuma dakatar da yin sallolin Juma'a da zuwa coci a ranakun Lahadi na kimanin sati uku da suka gabata a yunkurin da jihar ke yi na dakile yaduwar korona.
Aminu Ibrahim
Samu kari