Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wani dan jarida mai suna Nasir Ibrahim da ke aiki da gidan talabijin na Abubakar Rimi a Kano ya tabbatar da kamuwar sa da cutar coronavirus tare da matar sa.
Acewar Mustapha, nadin da aka yi wa Ikonne zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yunin shekarar 2020 kuma nadin na shekara 5 kamar yadda majiyar Legit ta ruwaito.
Wasu mutane da dama na yada rade–radin cewa muguwar cutar coronavirus mai shake numfashi ne ta kama mai martaba amma Usman Ibrahim ya ce hakan ba gaskiya bane.
Sama da jama'a 42,000 ne suka bar yankin arewacin Najeriya sakamakon harin 'yan bindiga. 'Yan gudun hijirar sun fito ne daga jihohin Katsina, Zamfara da Sokoto.
Majalisar Wakilai ta Tarayya ta amince da bukatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari na karbo bashin kudi Naira Biliyan 850 domin cika kasafin kudin shekarar 2020.
An kuma dakatar da yin sallolin Juma'a da zuwa coci a ranakun Lahadi na kimanin sati uku da suka gabata a yunkurin da jihar ke yi na dakile yaduwar korona.
Gwamnan ya ce ya yi cudanya da mutum na farko da ya kamu da cutar a jihar a ranar Lahadi da ta gabata yayin wani taro duk da cewa ba su gwamutsu a taron ba.
Sanarwar ta yi kira ga al'ummar jihar su kara hakuri tare da ba wa gwamnati goyon bayan a yakin da ta ke yi da annobar duk da irin halin da mutane ke ciki.
Enenche ya ce wasu yan bindigan da dama sun tsere da raunikan harsashi a harin hadin gwiwa da aka kai wa wasu da ake zargin yan bindiga ne a mabuyarsu a Kaduna.
Aminu Ibrahim
Samu kari