Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ya kara da cewa, "Lokacin da muke son tabbatar da sahihancin takardun sai muka gano na bogi ne. Wadanda ake zargin daga bisani sun amsa cewa su yan damfara ne."
Matashiya mai shekaru 19 mai suna Lilian Benedict da ke gundumar Bwaranji a karamar hukumar Yola da ke Adamawa ta rasu a ranar Lahadi bayan haihuwar 'yan uku.
A cewar sanarwar da direktan watsa labarai na ofishin shugaban ma'aikatan tarayya, Mrs Olawunmi Ogunmosunle ta fitar, za a sanar da ranar da za a rantsar da su.
Majalisar wakilan Najeriya ta soki gwamnatin tarayya a kan ikirarin kashe N186 biliyan a kan ciyar da 'yan makaranta yayin kulle don rage radadin cutar korona.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito, ministan ya yada wa makarantun gaba da sakandare a Najeriya kan matakan da suka dauka na bayar da gudunmuwa wurin yaki da korona.
Kotun wucin gadin da Hukumar Kula da Al'amuran Sojoji ta kafa ne don yi masa shari'a kan sace wasu miliyoyin kudade mallakar rundunar ta yanke hukuncin mallakar
A yayin da ya ke sanar da sabbin alkallumar annobar da kwamitin ta saba yi a kullum, Muhammad ya ce an yi wa mutum 3,668 gwaji cikinsu 410 sun harbu da cutar.
Yan bindigan da suka kai farmakin sun yi wa garin kawanya ne sannan suka aike da kimanin mutum shida daka cikinsu zuwa cikin garin don aiwatar da abinda suka zo
A daji, zaki ko damisa kan kashe dabba ne kawai idan yana jin yunwa kuma ba dukka dabobi ya ke kashe wa ba, wanda zai ci kawai ya ke kashe wa a lokaci guda.
Aminu Ibrahim
Samu kari