Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan N123 biliyan don aikin titin jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano, Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana.
A cewar Ismail Omipidan, babban sakataren watsa labarai na gwamnan da ya fitar da sanarwar ta shafin Twitter na gwamnatin jihar, Adesibi ya rasu a daren Juma'a.
A baya bayan nan dai yan bindiga da masu satar mutane domin karbar kudin fansa suna baje kolinsu a jihar ta Katsina wadda hakan ya jawo zanga zanga a jihar.
Mazauna karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna sun yi murnar bude masallatan Juma'a da aka yi a garin da sauran sassan jihar Kaduna, jaridar Daily Trust ta gano.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta yi kira ga sifeta janar din 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, da ya gaggauta sako mata hadimanta.
Baddarudin ya ce an cimma wannan matsayar ne bayan Sultan Hassanal Bolkiah ya amince da shawarwarin da Cibiyar addinin musulunci ta Brunei ta bayar bayan taron
Osinbajo ya ce kwamitin ta bayar da shawarar kirkirar tsare tsare da za su samar wa mutane ayyuka da kuma yin amfani da kayayyakin cikin gida a maimakon na waje
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya yi martani a kan sanarwar da kwamitin tantance yan takarar gwamnan na jamiyyar APC ta yi inda ta ce bai cika kaidojin shiga
Shugaban, kwamitin tantance yan takarar, Jonathan Ayuba ne ya bayar da sanarwar a sakatariyar jamiyyar da ke birnin tarayya Abuja yayin da ya ke mika rahoto ga
Aminu Ibrahim
Samu kari