Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ta tsaya a ƙofa riƙe da bindiga AK-47. Ta faɗa masa cewa za ta kashe shi sannan ta gyara bindigar ta harbe shi sau biyu ta yi masa rauni a kansa daidai saman ku
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 575 da suka fito daga jihohin Najeriya
An kuma kama wasu ƴan ta'adda hudu da matan ɗan leƙen asiri, Aishatu Manye da Kelune Mate a Gajingi da ke ƙaramar hukumar Madagali na jihar Adamawa. Shugaban sa
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 603 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Pantami ya furta wannan ne yayin da ya ke martani a kan rahotonin da wasu jaridun intanet suka wallafa na cewa ya siya manyan gidaje uku a cikin shekara guda tu
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, gwajin da Hukumar Kiyaye Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Ƙasa, NCDC ta yi a kan samfurin Gwamna Okezie Ikpeazu a ranar Alhamis 2 ga
Ta tafi South Dakota domin zuwa sauraron jawabin shugaban ƙasa na ranar 'Fourth of July' da shagalin da aka yi a Mount Rushmore kamar yadda Punch ta ruwaito.
Ɗan sanda mai gabatar da ƙara ya shaidawa kotu cewa laifin ya ci karo da sashi na 402(A) na Criminal Code Cap. Vol. 33, Vol. 1 na dokokin jihar Ebonyi Najeriya.
ISWAP ta amsa cewa ita ce ta kai harin na Damasak a tashan Amaq da ta saba amfani da shi wurin wallafa ayyukan ta tare da kira ga mutane su shiga su tallafa mat
Aminu Ibrahim
Samu kari