Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Olorunleke Moses ne zai maye gurbin Ariyo wanda a baya shine babban mataimakin gwamna na musamman a kan harkokin siyasa na mazabar Kabba /Ijumu ta tarayya.
Manjo Janar Enenche, a ranar Alhamis yayin taron manema labarai a kan ayyukan sojojin ya ce rundunar sojin ba ta san wadanda ke daukan nauyin 'yan Boko Haram.
Rundunar ƴan Sandan Jihar Adamawa ta kama wani magidanci mai shekaru 42 da ake zargi da lalata da ƴar cikinsa mai shekaru 17 har da lamarin ya kai ta samu ciki.
Sai kuma Mrs Sherifat Aregbesola, matar tsohon gwamnan jihar Osun, Mr Rauf Aregbesola; da Ibijoke Sanwo-Olu, matar gwamnan jihar Legas Mr Babajide Sanwo-Olu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 626 da suka fito daga jihohin Najeriya.
"Jami'yyar ta ce babu dalilin yin karin kudin duba da cewa farashin danyen mai ya fadi a kasuwan duniya wadda hakan ya nuna rashin gaskiyar jamiyyar ta APC".
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni da Shugaban Kungiyar Gwamnonin Jami'yyar APC, Gwamna Abubakar Atiku Bagudu ne suka jagoranci tawagar zuwa gidan na Tinubu.
Kwamishinan Ilimi na Jihar, Sanusi Muhammad Kiru, yayin jawabin da ya yi wa manema labarai a ranar Alhamis ya ce kawo yanzu Kano ta mayar da almajirai 1,500 zuw
Kwamitin riƙo na jam'iyyar APC jam'iyyar All Progressive Congress, APC, ta gana da tsohon shugaban wucin gadi na ƙasa na jam'iyyar, Cif Bisi Akande a gidansa.
Aminu Ibrahim
Samu kari