Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Jihar Niger a ranar Laraba ta sanar da cewa almajiri 64 da suka kamu da korona a jihar sun warke, an kuma mayar dasu gidajensu don sada su da iyalansu
Ministan Niger Delta, Godswill Akpabio ya musanta cewa ya ce mafi yawancin kwangilolin da aka yi a Hukumar Cigaban Niger Delta, NDDC, yan majalisa aka bawa.
Mashawarci na musamman ga Gwamnan Cross Rivers Ben Ayade a kan Albarkatun Rayuwa, Edet Okon Asim ya riga mu gidan gaskiya. An gano gawarsa ne a cikin motarsa.
Sarkin Musulimi Sa'ad Abubakar ya bukaci hakimai, limamai da shugabannin addini suyi limancin sallar Idi a masallatan Juma'a a maimakon zuwa filayen sallar Idi.
Majalisar Wakilai ta Tarayya ta yi barazanar yin karar Godswill Akpabio a kotu kan ikirarin da yayi na cewa yan majalisar na karbar kwangila a mafi tsoka a NDDC
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sake bindige wani fitaccen dan kasuwa a jihar Jigawa, Magaji Mukhtar da wani dan banga mai suna Ibrahim Sule.
Masarautar Shinkafi tta ce ba za ta soke sarautar da ta yi wa Fani Kayode ba da Sarki, Alh. Muhammad Makwashe yayi masa duk da masu sarauta 5 sun tube rawunansu
Wani mai sarautar gargajiya, Ardon Udege, Alhaji Muhammad Dankawo da ake nema ya yi garkuwa da kansa domin kudu kada yan sanda su kama shi a jihar Nasarawa.
Wata rahoto da kamfanin sadarwa ta BCW ta gudanar ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya fi dukkan shugabannin Afirka farin jini a Twitter.
Aminu Ibrahim
Samu kari