Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sanata Ali Ndume mai wakiltan mazabar Borno ta Kudu ya ce rashin isasun kudi da kayan aiki ne yasa bai ce a sauke shugabannin hukumomin tsaro na Najeriya ba.
Wata mata mai shekaru 29 ta harbi saurayinta mai shekaru 34 da bindiga ta bar shi a gefen titi saboda kawai ya ki biye mata suyi cacar baki a cewar shaidun ido.
Kimanin awa 24 bayan kisar gillar da aka yiwa wasu matasa 21 yayin bikin daurin aure a kauyen Kukum Daji da ke karamar hukumar Kaura, an kashe dagaci da mutum 9
'Yan majalisa na jam'iyyar PDP sun yi barazanar tsige Shugaba Muhammadu Buhari muddin bai magance matsalar tsaro ba da rashawa a wasu hukumomin gwamnatin kasar.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yi wa yan majalisar dattawar kasar martani a kan matakin da suka yanke na neman shugabanin hukumomin tsaro su yi murabus.
Majalisar Dattijai ta Najeriya ta bukaci shugabannin hukumomin tsaro na kasar suyi murabus saboda barin aiki da dakarun sojoji fiye da 200 suka yi a kwanan nan.
Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bukaci Ministan Neja Delta Godswill Akpabio ya fadi sunayen yan majalisar da yace sun karbi kwangila daga NDDC.
Wani mutum da ke da babbar mota ya kashe kansa a harabar hukumar kula da cinkoson ababen hawa ta jihar Ogun bayan an kama motarsa an kuma ci shi tarar N215,000.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya amince da nadin Mr Muhammed Umar a matsayin mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC.
Aminu Ibrahim
Samu kari