Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rotimi Amaeachi, ministan sufuri na Najeriya ya umurci Hukumar Jiragen Kasa, NRC, ta fara jigilar fasinjoji daga jihar Kaduna zuwa Abuja kafin Babbar Sallar.
Sojojin Hadin Gwiwa na Kasa da Kasa, MNJTF ta ce rashin nasarar kafa daular islama da kungiyar Boko Haram ta yi na cikin dalilan da yasa yan kungiyar ke saranda
Hukumar Hana Fasakwabri, Kwastam a ranar Laraba ta sanar da korar jami’inta biyu Aminu Dahiru da kuma tilasta wa wani jami’in, ACG Bashir Abubakar saboda sakaci
Hukumar Yaki Da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe ta yi nasara a kan Samuel Bulus Adamu a gaban Mai sharia N.I. Afolabi na Babban Kotun Tarayyaa da ke Gombe.
Mahaifin Gwamnan jihar Kwara kuma lauya na farko daga yankin Arewacin Najeriya, Alhaji AbdulGaniyu Folorunsho Abdul-Razaq SAN (OFR) ya rasu yana da shekaru 93.
Kotun zaben raba gardama na majalisar jihar Kano a ranar Juma'a 24 ga watan Yuli ta soke zaben Magaji Zarewa na jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar Rogo a jihar.
Jam'iyyar PDP a jihar Bauchi ta ce tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Honarabul Yakubu Dogara bai riga ya sanar da ita cewa ya fice daga jam'iyyar ba a rubuce.
Wasu 'yan bindiga sun sace dan sanda mai mukamin sufeta, matan wani fitaccen mafarauci da wasu mutane biyu a garin Koma a jihar Adamawa kamar yadda aka ruwaito.
Rahotani da muka samu da TVC ya ce tsohon Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Hon Yakubu Dogara ya fice daga PDP ya dawo APC sai dai a halin yanzu Dogara bai
Aminu Ibrahim
Samu kari