Sheikh Ahmad Gumi ya yi kira a tunbuke duk sarkin da aka samu ya yi aikin assha
1 - tsawon mintuna
Kaduna - Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya zaman a farko da ya yi magana dangane da zargin da ake yi wa Sarkin Daura.
A halin yanzu wata baturiya ta zargi Mai martaba Alhaji Faruk Umar Faruk da neman lalata da ita da ta zo yawan bude ido a Najeriya.
Asali: Legit.ng