Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, CBN, ya ce a shirye ya ke ya sadaukar da ransa saboda ƙasarsa kamar tsohon shugaba Mandela.
Gwamnan Benue, Samuel Ortom na ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta bawa ƴan Najeriya na gari lasisin mallakar bindigu kamar AK47 a matsayin matakin ƴaki rashin tsaro
Nadin da gwamnan ya yi zai maye gurbin da tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnan, Dr Babagana Wakil da ya rasu a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 2020 ya bari.
Shugaban kasar cikin sanarwar da kakakinsa, Mallam Garba Shehu ya fitar ya ce bayyana Carrington a matsayin tsohon abokin Najeriya kuma kwararren jakada...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kaddamar da gidan talabijin na yanar gizo da zai rika amfani da shi wurin yadda ayyukansa na siyasa da harkok
Harin da jiragen rundunar sojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole suka kai ya tarwatsa rumbun 'yan ta'addan Boko Haram dake Yamud a yankin Gulumba Gana Kumshe.
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kano, SEMA, ta gargadi mazauna wasu kananan hukumomi a kalla 20 a jihar su tsaftace magudanan ruwansu don kare ambaliyar ruwa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar taron Majalisar Zartarwa ta Kasa, FEC, ta shafin intanet karo na 11 a gidan gwamnati da ke birnin tarayya Abuja.
Cutar korona ta yi sanadin rasuwar shugaban karamar hukumar Onigbongbo a Legas, Mr Babatunde Oke. Ya rasu a ranar Laraba a asibitin St. Nicholas da ke Legas.
Aminu Ibrahim
Samu kari