Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon mataimakin babban bankin Najeriya, CBN, Obadiah Mailafia ya ce wani tsohon dan bindiga ya fada musu wani gwamnan arewa ne kwamandan Boko Haram a Najeriya
A safiyar ranar Lahadi ne wata tawaga daga gwamnatin Jihar Kebbi ta karbi Jamilu Aliyu, yaro mai shekara 10 da iyayensa suka tilasta masa rayuwa da dabobbi.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 290 da suka fito daga jihohin
An gano gawar masanin magungunan, Bassey Asuquo a daya daga cikin dakunan otel din dake kan titin Akesan, Egan ta Igando a Legas a ranar Juma'a 31 ga watan Yuli
Kimanin makonni biyu bayan komawar tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara zuwa jamiyyar APC, magoya bayansa a karamar hukumar Bogoro dake mazabarsa.
Rundunar Ƴan sandan Jihar Katsina ta ce ta kashe wasu mutum takwas da ake zargin ƴan bindiga ne yayin wata arangama da suka yi a karamar hukumar Zamfarawa.
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa ba zai yi takarar shugabancin kasa ba a 2023 kuma yana so a bawa kudu damar fitar da shugaban kasa.
Adama Indimi, diyar hamshakin attajirin dan kasuwa, Muhammad Indimi na za ta auri biloniyan ɗan sarki, Malik Ado Ibrahim, wanda ya kafa kamfanin Bicernergy.
Tsohon gwamnan na jihar ya nuna rashin jin dadin sa game da sake ɓarkewar rikici a yankin cikin sanarwar da kakakinsa Mukhtar Zubairu ya fitar ranar Juma'a.
Aminu Ibrahim
Samu kari