Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sarkin ya ce an naɗa Buratai wannan sarautar ne saboda jajircewarsa wurin kawo karshen hare-haren ƴan bindiga da ma ta'addanci a yankin arewacin Najeriya..
Hukumar Takaita Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 329 a fadin Najeriya yau Juma'a.
Matashin mai shekara 19, Hillary Humphrey ya siya tikitin shiga takarar zaben shugaban kasa da za a gudanar a kasar Uganda kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da hukuncin kisar da kotun Shari'a ta Kano ta yanke wa mawaƙi, Yahaya Sharif-Aminu.
Shugaban Kotun Sauraron Karar Zaben Shugaban Kasa (PEPT) da ta tabbatar da nasarar Buhari a karo na biyu, Mai Sharia Mohammed L. Garba ya samu karin girma.
Wata mata mai amfani da dandalin sada zumunta ta wallafa hotunan ta tare da maza biyu da yara da ta ce mazanta ne kuma suna zaune lafiya har ta haifa musu yara.
Adama Indimi da mijinta, Malik Ado-Ibrahim, sun kai wa surukinta, Ohinoyi na kasar Ebira, Alhaji (Dr) Ado Ibrahim, ziyara a fadarsa kwanaki kadan bayan aure.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaba Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, a ranar Alhamis ya karbi baƙuncin wasu masu sarautar gargajiya daga jihar Anambra a Abuja.
Ƴan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi ɗan shekara 18 ɗalibin Kwalejin Ilimi da Shari'a ta AD Rufai, Muhammad Isa saboda garkuwa da ɗan makwabcinsa.
Aminu Ibrahim
Samu kari