Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Babban kotun JIhar Kano a ranar Laraba ya bada umurnin a kai wata mata, Saratu Yau asibitin kwakwalwa domin duba ta bayan ta kashe dan ta mai shekara biyar.
Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da kudi Naira Biliyan 13.3 domin fara kaddamar da sabon shirin yan sandan al'umma da ake sa ran zai inganta samar da tsaro.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sake ceto wani bawan Allah mai shekaru 55 da yan uwansa suka daure shi da karfe a gida na tsawon shekaru 30.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasar kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Daniel Amokaci a matsayin mai bashi shawara na musamman kan wasanni.
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da sabunta naɗin Mista Joseph Chiedu Ugbo a matsayin shugaban hukumar samar da lantarki na yankin Niger Delta (NDPHC).
An kama Mary tare da wanda ta haɗa baki da shi, Victor Olawuse a Akure Jihar Ondo bayan ƙanwar ta ta samu saƙo cewa an sace yayan kuma a biya kuɗin fansa..
Fadar shugaban kasa a jiya Laraba ta yi watsi da rahotannin da ke cewa ɗan uwan Shugaba Buhari, Malam Mamman Daura ya fita kasar waje neman lafiya, ta ce lafiya
Na gode bisa karamci da aka nuna min. Ina rokon Allah ya yafe min kura-kuren da na yi kuma ina rokon gafarar al'umma. Ina rokon ku taya ni addu'a Allah ya bani
Hukumar Takaita Yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 593 a fadin Najeriya a yau ranar Laraba.
Aminu Ibrahim
Samu kari