Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tobeka ta yi karar Zuma a kotun Majistare da ke Durban inda ta ke neman ya rika biyan ta R14 000 duk wata a matsayin kudin kula da diyar su mai shekaru 14.
Shugaba Rebelo de Sousa na kasar Portugal ya bada mamaki yayin da ya fada cikin rafi ya ceto wasu mata 2 dake nutsewa a ruwa a Algarve beach da jirginsu ya kife
Wadanda suka yi garkuwa da dagajin kauyen Mashio a karamar hukumar Fune ta jihar Yobe, Isa Mashio sun sako shi kamar yadda yan sanda suka bayyana a ranar Talata
Hotunan dalibin aji na karshe a sakandare a jihar Gombe mai dauke da kwayar cutar korona yana rubuta jarabawa daga cibiyar killace masu korona tare da mai kula
Adamu Usman, kwamishinan yan sandan jihar ne ya tabbatar da afkuwar lamarin yayin hirar da kamfanin dillancin labarai ta Najeriya, NAN, tayi da shi ranar Talata
Ƴan sandan farin kayan sun gayyaci Ghali Na'Abba ne kwanaki hudu bayan ya furta wasu kalamai na caccakar gwamantin Shugaba Muhammadu Buhari game da batun tsaro.
Wani masanin Kimiyyan Siyasa, Abdul-Rahoof Bello, ya bukaci Shugaba Buhari ya yi gaggawar neman taimako daga wurin mayun Afirka don kawo ƙarshen mastalar tsaro.
Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 417 a fadin Najeriya yau Litinin.
Tsohon sakataren watsa kabaran Shugaba Muhammadu Buhari kuma shugaban Kwamitin Direktocin People’s Media, Malam Wada Maida ya rasu a babban birin tarayya Abuja.
Aminu Ibrahim
Samu kari