Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 321 da suka fito daga jihohin
An ruwaito cewa idan har shugabannin kungiyar ECOWAS na son kawo zaman lafiya a Mali da aka yi juyin mulki, ya zama dole su yi sulhu da Imam Mahmoud Dicko.
An kama wata mata mai shekaru 30, Franca Udokwu saboda ta jefa jinjirin da ta haifa a cikin masai a garin Obuba Obofia Nkpor da ke karamar hukumar Idemili.
Yan sanda a jihar Borno sun ceto wani yaro mai shekaru 13 da mahaifinsa da matansa biyu suka rika cin zarafinsa na tsawon lokaci bayan an saki mahaifiyarsa.
Shugaba Turkiyya, Recep Erdogan, a ranar Juma'a ya saka hannu kan wata doka na mayar da wani tsohon coci na ƙarni na 6 da aka mayar gidan tarihi zuwa masallaci.
Rundunar Ƴan sandan Najeriya ta gayyaci tsohon mataimakin shugaban gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Dr Obadiah Mailafia kan alakanta gwamnan arewa da B.H.
Wani jirgin sama mallakar King Air Jet, ya yi hatsari a katangar filin tashin jirage na Legas a ranar Juma'a 21 ga watan Agusta bayan birkinsa ya lalace a lokac
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta wato korona ta sake harbin sabbin mutane 340 a fadin Najeriya.
Masu tayar da kayan baya da suka yi juyin mulki a kasar Mali sun bawa jami'an UN damar ziyar hambararen shugaban kasa Boubacar Keita da wasu a sansanin Kati.
Aminu Ibrahim
Samu kari