Karin 'yan Najeriya 340 sun kamu da korona, jimilla 51,304
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 340 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:27 na daren ranar Asabar 21 ga Agustan shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 340 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Kaduna-63
FCT-51
Plateau-38
Lagos-33
Delta-25
Gombe-21
Adamawa-21
Edo-20
Katsina-17
DUBA WANNAN: Za a aiƙe da Boubacar Keita zuwa Senegal - Soji
Akwa Ibom-11
Ekiti-10
Rivers-9
Ondo-5
Ebonyi-4
Cross River-3
Ogun-3
Sokoto-2
Imo-2
Nasarawa-2
jimillar wadanda suka kamu - 51,304
jimillar wadanda suka warke - 37,885
jimillar wadanda cutar ta kashe - 996
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng