Karin 'yan Najeriya 321 sun kamu da korona, jimilla 52,548
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 321 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:45 na daren ranar Litinin 24 ga Agustan shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 321 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Asali: Twitter
Lagos-98
FCT-34
Kaduna-30
Nasarawa-25
DUBA WANNAN: Hotuna: Jirgin saman da ya yi karo da katanga a Legas
Benue-21
Plateau-17
Rivers-15
Adamawa-11
Ogun-11
Enugu-9
Edo-8
Delta-7
Ekiti-7
Gombe-5
Ebonyi-4
Bayelsa-3
Kano-3
Ondo-3
Cross River-2
Imo-2
Kebbi-2
Niger-2
Abia-1
Bauchi-1
Jimillar wadanda suka kamu - 52,548
Jimillar wadanda suka warke - 39,257
Jimillar wadanda cutar ta kashe - 1004
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng