Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Malamin addinin musulunci mai faɗa a ji a Mali kuma daya daga cikin jagoran zanga-zangar a kasar, Imam Dicko ya gargadi sojojin su cika alkawarin da suka dauka.
Shugaba Buhari ya amince da nadin Bashir T. Babajo a matsayin direktan sashin ayyuka na hukumar inshoran manoma ta Najeriya, NAIC, karo na farko na shekaru hudu
Wasu lauyoyi galibinsu daga arewa sun kafa sabuwar kungiyar lauyoyin Najeriya da manufar kare hakkin su wanda sashi na 40 na kundin tsarin mulkin kasa ya basu.
Kungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya, NUJ, reshen jihar Akwai Ibom ta umurci ƴaƴanta su ƙauracewa taron da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Fani Kayode ya kira.
Katin auren 'yar autan Shugaba Muhammadu Buhari, Hanan da Turad Sha’aban ya fito. Za a daura auren ne a ranar Juma'a 4 ga watan Satumbar shekarar 2020 a Abuja.
Karim Keita, ɗan hamɓararren Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita da wasu ke jin haushin irin salon rayuwarsa ya tsere daga Mali kamar yadda wata majiya ta fadi
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ba zai bata lokaci ba wurin rattaba hannu a kan takardar hukuncin kisa da kotu ta yanke wa Sharif-Aminu.
Wannan hukuncin shine irinsa na farko da aka fara yanke wa wani a kotun ƙasar a ranar Alhamis 27 ga watan Agusta bayan Tarrant ya amsa laifinsa a farkon wannan
A ƙalla mutane 16 ne suka riga mu gidan gaskiya kuma wasu da dama suka jikkata yayin da mota ta kashe wa wani direban babbar mota ya bi ta kan wasu motocci uku
Aminu Ibrahim
Samu kari