Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aminta da nadin manyan shugabannin hukumomi guda tara a karkashin ma'aikatar yada labarai da al'adu da suka hada shugaban NAN.
Gwamnatin Jihar Borno a ranar Laraba ta ce ta ware wasu gidaje 1,300 da za ta rushe saboda an gina su a kan hanyoyin ruwa da gaɓar rafi a birnin Maiduguri.
An naɗa wani ɗan Najeriya mazaunin Canada, Kelechi Madu a matsayin ministan shari'a kuma babban alƙalin yankin Alberta dake Canada kamar yadda ya sanar a Twiter
Kakakin hukumar NDLEA, Mr Jonah Achema a ranar Laraba 26 ga watan Agusta ne ya bayyana hakan, kuma ya ce shugaban hukumar Muhammad Abdallah ya ce jamian kwastam
An fara jita-jitar cewa Messi baya jin dadin zamansa a kungiyar ta Barcelona tun bayan mummunan kayen da kungiyar ta sha a hannun Bayern Munich a wasan kusa da.
Shugaba Buhari ya rantsar da sakatarorin dindindin guda 12 kafin a fara taron Majalisar Zartarwa ta Kasa karo na 13 da aka gudanar ta hanyar amfani da intanet.
Femi Fani-Kayode, lauya kuma tsohon ministan sufurin jiragen sama, ya nemi afuwar Eyo Charles, dan jaridan Daily Trust da ya zaga a wurin taron manema labarai.
Bayan kimanin shekaru 20, Lionel Messi ya shaida wa ƙungiyar Barcelona cewa yana son barin kungiyar. Kungiyar ta tabbatar a ranar Talata cewa ɗan wasan ɗan asal
Wani bawan Allah mai shekaru 50, Abdulhamid Muhammad ya mutu a cikin rijiya a kauyen Sha’iskawa da ke karamar hukumar Danbatta na jihar Kano a ranar Talata.
Aminu Ibrahim
Samu kari