Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Babban kotun da ke zaman ta a Fatakwal a jihar Rivers ta yanke wa mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda garkuwa da kashe wani Mista Anthony Okoro.
Arewa Trust Weekly ta ruwaito Gwamna Nasir El-Rufa'i a watan Afrilu ya soke almajiranci a jihar ya kuma bada umarnin a mayar da dukkan almajiran jihohin su ne
A rubutun da ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Talata, mai magana da yawun shugaban kasar ya ce har Naira 600 an siya litar man fetur a zamanin mulkin PDP.
Baƙi da suka hallarci ɗaurin auren sun yi ƙoƙarin ji ta bakin ta domin sanin dalilin da yasa ta canja ra'ayinta a ranar ɗaurin auren amma bata basu amsa ba.
Kwamishinan ƴan sanda na jihar Gombe, Shehu Maikudi a ranar Litinin ya gabatar wa manema labarai wasu masu safarar mutane huɗu da ƙananan yara 12. Maikudi ya ce
Wani shugaban kungiyar miyagu da aka yi wa ɗaurin rai da rai a gidan yari ya gutsure yatsun gandireba ya haɗiye yayin faɗa kamar yadda wata kafar watsa labarai
Haɗakar dattawan arewa ta tsakiya, CNCE, ta bukaci Shugaba Najeriya Muhammadu Buhari ya sallami shugabannin hukumomin tsaro game da ƙallubalen tsaro a ƙasar.
Wata mata ta zame ta faɗa cikin dam a lokacin da ta ke ɗaukan hotuna yayin wata liyafar cin abinci na masoya da aka yi a Chepkiit Waterfalls da ke yankin Nandi.
Mayaƙan kungiyar Boko Haram sun kashe farar hula guda 10 a wasu hare-haren da suka kai wasu ƙauyuka uku a Borno kamar yadda masu tsaro na ƙauyukan suka sanar.
Aminu Ibrahim
Samu kari